Lame zai kalubalanci gwamnan Bauchi a zaben 2019
Sabon shugaban hukumar gudanarwar hukumar lura da sararin samaniyar Najeriya, Dokta Ibrahim Yakubu Lame ya bayyana aniyarsa ta neman takarar gwamnan jihar Bauch karkashin tutar jam’iyyar APCa shekerar 2019. Lame ya yi furucin ne yayin da magoya bayansa suke je yi masa murna kan sabon mukamin da shugaba Buhari ya bashi shi. […]

Sabon shugaban hukumar gudanarwar hukumar lura da sararin samaniyar Najeriya, Dokta Ibrahim Yakubu Lame ya bayyana aniyarsa ta neman takarar gwamnan jihar Bauch karkashin tutar jam’iyyar APCa shekerar 2019.
Lame ya yi furucin ne yayin da magoya bayansa suke je yi masa murna kan sabon mukamin da shugaba Buhari ya bashi shi.
Idan ba a manta ba Lame wanda tsohon ministan ma’aikatar lura da al’amuran ’yan sanda ya fadi a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da suka yi da Gwamna Abdullahi Abubakar wanda aka yi a shekarar 2015.