Lawal Sallau Jibiya ya kwanta dama
A jiya Alhamis ce Allah Ya yi wa shahararre kuma kwararren dan jaridar nan kuma tsohon ma’aikacin Sashen Hausa na Muryar Amurka, Lawal Sallau Jibiya rasuwa.Marigayin, wanda ya dade da yin ritaya daga aiki a Sashen Hausa na Gidan Rediyon Muryar Amurka, ya rasu ne a Kano, kamar yadda sanarwa daga gidan rediyon ta bayyana.Allah […]
A jiya Alhamis ce Allah Ya yi wa shahararre kuma kwararren dan jaridar nan kuma tsohon ma’aikacin Sashen Hausa na Muryar Amurka, Lawal Sallau Jibiya rasuwa.
Marigayin, wanda ya dade da yin ritaya daga aiki a Sashen Hausa na Gidan Rediyon Muryar Amurka, ya rasu ne a Kano, kamar yadda sanarwa daga gidan rediyon ta bayyana.
Allah Ya jikansa da rahama, amin.