Legas za ta tsoma daliban kwalejojin kere-kere wajen kula da kayayyaki
Gwamnatin Jihar Legas ta ce za ta tsoma daliban da suka kammala kwalejojin kere-kerenta a abin da ta kira “Ayarin masu kula da kayayyaki,” shirin da za ta fara a watan gobe domin kula da kayayyaki da gyara makarantun gwamnati da ke sassan jihar.