Likin kudi lokacin biki ya zama gasa a Legas

A yanzu dai dabi’ar likin kudi a lokacin bukukuwa  ta zama gasa a tsakanin al’ummar Jihar Legas, inda maza da mata ke gasar lika kudi a tsakaninsu don burge mutanen da suka halarci bikin.