Likitoci na nazarin jaririyar da aka haifa ba al’aura a Zamfara

Allah mai yi yadda ya so, yanzu haka likitoci suna nazari kan wata jaririyar da aka haifa babu al’aura a jihar  Zamfara, lamarin da ya tada wa mutane da dama hankali saboda kasancewar iyayen jaririyar talakawa ne.

An gurfanar da wanda ya kashe matarsa da ƙona gida

Atiku ya caccaki Tinubu kan rikicin BCDA

An kama ’yan Togo biyu kan shirin garkuwa da mutum

’Yan bindiga sun sace ’yan gudun hijira a Sakkwato