Lionel Messi ya sabunta kwantaraginsa a FC Barcelona jiya

A jiya Alhamis ne shahararren dan kwallon FC Barcelona kuma haifaffen Ajantina Lionel Messi ya sanya hannu don sabunta kwantaraginsa a kulob din.