Litar fetur ta koma N620 a Kano

Gidajen mai na NNPC dake Birnin Kano da kewaye sun ɗaga farashin litar man fetur zuwa N620. Da safiyar Talata ne dai aka wayi gari NNPC ya koma sayar da litar man fetur kan N617 a Abuja. Yanzu-Yanzu: Farashin fetur ya koma N617   NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 […]

Litar fetur ta koma N620 a Kano

Gidajen mai na NNPC dake Birnin Kano da kewaye sun ɗaga farashin litar man fetur zuwa N620.

Da safiyar Talata ne dai aka wayi gari NNPC ya koma sayar da litar man fetur kan N617 a Abuja.

Yanzu-Yanzu: Farashin fetur ya koma N617  

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 A Arewa

Kawo yanzu dai NNPC bai bayyana dalilin ƙarin ba.

’Yan bindiga sun kashe manoma 14 a Ondo

Abba zai naɗa sabon Kwamishina a Kano

Yadda za a samu rufin asiri da sana’ar ɗinki — Muhammad

Ko dai Gwamna Fubara ya yi murabus ko a tsige shi — APC