Ma’aikatar kasashen waje bata horar da sabbin ma’aikata

Ma’aikatar kasahen waje ta musanta rahoton da wasu shafuka sadarwan zamani ke yada cewa, ma’aikatar na horar da sabbin ma’aikata dake neman gurbin aiki. A wata sanarwa da kakakin ma’aikatar Tope Adeleye Elias-Fatile ya sanar na cewa, ma’aikatar bata horar da sabbin ma’aikata masu neman aiki.

Ma’aikatar kasashen waje bata horar da sabbin ma’aikata

Ma’aikatar kasahen waje ta musanta rahoton da wasu shafuka sadarwan zamani ke yada cewa, ma’aikatar na horar da sabbin ma’aikata dake neman gurbin aiki.

A wata sanarwa da kakakin ma’aikatar Tope Adeleye Elias-Fatile ya sanar na cewa, ma’aikatar bata horar da sabbin ma’aikata masu neman aiki.