Ma’aurata sun shiga hannu kan zargin sayen jarirai

A yanzu haka Mista Adenuga Soyibo da matarsa Elizabeth suna tsare a hannun jami’an musamman da ke yaki da zamba na rundunar ’yan sandan da ke unguwar Ikoyi a Jihar Legas kan zargin sayen jarirai biyu daga wurin wata mata da ke garin Fatakwal a Jihar Ribas