Ma’aurata sun yi keken karnuka a kasar Sin
Tsofaffin ma’aurata da ke zaune a birnin Yiwu da ke gabashin kasar Sin, sun yi yawo a titunan birnin kan keken karnuka da suka kera da kan su. An tarihi an taba amfani da irin wannan keken karnuka a kasashen Beljiyom da Faransa don raba madara. Kuma a farkon shekarun 1900 aka haramta amfani da […]
Tsofaffin ma’aurata da ke zaune a birnin Yiwu da ke gabashin kasar Sin, sun yi yawo a titunan birnin kan keken karnuka da suka kera da kan su.
An tarihi an taba amfani da irin wannan keken karnuka a kasashen Beljiyom da Faransa don raba madara. Kuma a farkon shekarun 1900 aka haramta amfani da su a kasar Birtaniya, saboda kare hakkain dabbobi.