Mabiyan Ali Nuhu a facebook sun kai dubu 600
Jarumin Fina-Finan Hausa da na Kudancin kasa, Ali Nuhu ya samu mabiya da suka kai dubu 600 a shafin sadarwa na facebook. Ali Nuhu ne ya bayyana hakan a shafinsa na facebook, inda ya nuan matukar jin dadinsa bisa yadda ya tara irin wannan dinbim masoya. “Muna kara yawa sosai. A yau mun kai mu […]

Jarumin Fina-Finan Hausa da na Kudancin kasa, Ali Nuhu ya samu mabiya da suka kai dubu 600 a shafin sadarwa na facebook.
Ali Nuhu ne ya bayyana hakan a shafinsa na facebook, inda ya nuan matukar jin dadinsa bisa yadda ya tara irin wannan dinbim masoya.
“Muna kara yawa sosai. A yau mun kai mu dubu 600. Ina godiya a gareku baki xaya,” inji Ali Nuhu.