Mace ta zama Shugaban Kasa a Habasha
Sahle-work Zewde ta zama Shugaban Kasar Habasha a matsayin mace ta farko da ta zama shugabar kasar. ‘Yan majalisar dokokin kasar ne suka zabe ta bayan tsohon Shugaban Kasar ya yi murabus. Mace ta zama shugaban kasar ne a daidai lokacin da ake yabon Firay Ministan kasar Abiy Ahmed ya nada mata rabin ministocin kasar.
Sahle-work Zewde ta zama Shugaban Kasar Habasha a matsayin mace ta farko da ta zama shugabar kasar.
‘Yan majalisar dokokin kasar ne suka zabe ta bayan tsohon Shugaban Kasar ya yi murabus.
Mace ta zama shugaban kasar ne a daidai lokacin da ake yabon Firay Ministan kasar Abiy Ahmed ya nada mata rabin ministocin kasar.