Madrid ta yi wa FC Barcelona wankan tsarki a kofin Sarki
A ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya yi wa na FC Barcelona da shi ma yake Sifen wankan tsarki a gasar cin kofin Sarki watau Kings Cup na Sifen