Magaji Ubandoman Gombe ya rasu
Allah Ya yi wa Alhaji Magaji Muazu (Ubandoman Gombe) rasuwa a daren jiya Lahadi. Alhaji Magaji ya rasu ne ya nada shekaru 80, Marigayin ya rasu ne bayan ya yi jinyar rashin lafiya a asibitin koyarwa na tarayya a Gombe. Rahotanni daga iyalansa na bayyana cewa, a yau Litinin da misalign karfe hudu na yamma […]
Allah Ya yi wa Alhaji Magaji Muazu (Ubandoman Gombe) rasuwa a daren jiya Lahadi.
Alhaji Magaji ya rasu ne ya nada shekaru 80, Marigayin ya rasu ne bayan ya yi jinyar rashin lafiya a asibitin koyarwa na tarayya a Gombe.
Rahotanni daga iyalansa na bayyana cewa, a yau Litinin da misalign karfe hudu na yamma za a yi jana’izar sa a fadar Sarkin Gombe.