DAGA LARABA: Maganin Karfin Maza: Gyara Ko Janyo Ciwo?
Amfanin maganin karfin maza, illolinsa da kuma shawarwarin masana a kai
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya mayar da hankali ne a kan maganin karfin maza, amfaninsa, illolinsa da kuma shawarwarin masana a kai.
Wannan kari ne a kan shiri na musamman da muka kawo muku a baya kan maganin mata, wanda aka fi sani da kayan mata da yadda ya samu karbuwa a tsakanin mata musamman a Arewacin Najeriya.
- DAGA LARABA: Kayan mata: Gyaran jiki ko janyo cuta?
- NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bauchi Da Gombe Ke Kallon Hakar Mai A Yankinsu.
Domin sauke shirin kai tsaye latsa nan