Mahaddata Alqur’ani sun buqaci Xangote da ’yan kasuwa su rage farashin kaya

Kungiyar Mahaddatan Alkur’ani ta Najeriya ta bukaci Shugaban Rukunin Kamfanonin dangote, Alhaji Aliko dangote da sauran hamshakan ’yan kasuwar su rage farashin kayan masarufi, ta yadda za su saukaka halin kuncin rayuwa da ake fama da shi a kasar nan.