Mahaifin da ya nemi yi wa ’yarsa fyade ya shiga hannu
Wani magidanci mai kimanin shekara 45 da ya nemi yin lalata da ’yarsa ya shiga hannun ’yan sanda a Jihar Yobe Mahaifin yarinyar mai suna Ari Kazi, an ce ya saci jiki ne da tsakar dare ya shiga dakin yariyar. “Tana cikin barci sai ta ji an sanya mata yatsa a cikin al’aura da ta […]
Wani magidanci mai kimanin shekara 45 da ya nemi yin lalata da ’yarsa ya shiga hannun ’yan sanda a Jihar Yobe Mahaifin yarinyar mai suna Ari Kazi, an ce ya saci jiki ne da tsakar dare ya shiga dakin yariyar. “Tana cikin barci sai ta ji an sanya mata yatsa a cikin al’aura da ta bude ido sai ta ga mahaifinta ne.