Mahaifiyar jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi ta rasu

Za a yi jana’izar dattijuwar a unguwar Zawaciki da ke Kano

Mahaifiyar jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi ta rasu

Jaruma Bilkisu Abdullahi Kannywood

Mahifiyar jarumar Kannywood, Bilkisu Abdullahi ta riga mu gidan gaskiya.

Allah Allah Ya yi wa Dattijuwar rasuwa na a Jihar Kano a ranar Litinin da dare.

Jarumi a masana’ata Ali Artwork Madagwal na daga cikin wadanda suka sanar da rasuwar a a safiyar Talata.

Madagwal ya kara da cewa, “Za a yi jana’izar dattijuwar ne da a Zawaciki wajen gida dubu daya Layin Mai Unguwa dake Kano.

“Muna Addu’ar Allah Ya gafarta mata, Allah Ya albarkaci zuri’arta.

DSS ta kama ’yan Boko Haram 10 a Osun

Mutum 60 sun mutu a fashewar tankar mai a Neja

Solskjaer ya zama sabon kocin Besiktas

Nijeriya ta zama abokiyar hulɗar ƙungiyar BRICS