Mahajjata sun rungumi tsarin biyan hadaya ta banki – Shugaban Ja’iz

Tun a hajin bara ne Hukumar Alhazai ta kasa ta mika aikin hidimar dabbobin hadayar mahajjatan Najeriya  ga bankin musulunci a nan Najeriya, wato Ja’iz Bank, Aminya ta tattauna da babban manaja darakta na bankin malam Hassan Usma, n inda ya yi bayani a kan irin yarjejeniyar da suka kulla da kuma nasara ko akasinsa […]

Mahajjata sun rungumi tsarin biyan hadaya ta banki – Shugaban Ja’iz
Mahajjata sun rungumi tsarin biyan hadaya ta banki – Shugaban Ja’iz

Tun a hajin bara ne Hukumar Alhazai ta kasa ta mika aikin hidimar dabbobin hadayar mahajjatan Najeriya  ga bankin musulunci a nan Najeriya, wato Ja’iz Bank, Aminya ta tattauna da babban manaja darakta na bankin malam Hassan Usma, n inda ya yi bayani a kan irin yarjejeniyar da suka kulla da kuma nasara ko akasinsa tun bayan fara tsarin.