Mahauci ya fafe cikinsa da wuka
A ranar Litinin da ta gabata ne da misalin karfe 9 na safe wani mai sana’ar fawa a kasuwar Tudun wadan Zariya mai suna Tanko da ake yi masa lakani da Mai Tsiren Safe ya daba wa kansa wuka ya mutu nan take.