Mahaukaciya ta haihu kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya
A ranar Larabar makon jiya ce wata mahaukaciya ta haifi jaririya a kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke kusa da ofishin ’yan sanda na Kawo Kaduna.