Mahaukata biyu

Wasu mahaukata ne guda biyu, mace da namiji suna tafiya, sai suka ga kudi a kasa. Suka ruga a guje za su dauka, sai macen ta ce: “Kai ba kudi ba ne!” Sai ya ce: “Banza mahaukaciya, na fi ki sani.” Sai suka wuce ba tare da sun dauki kudin ba. Daga Oba Garko, 08067378743 […]

Mahaukata biyu
Mahaukata biyu

Wasu mahaukata ne guda biyu, mace da namiji suna tafiya, sai suka ga kudi a kasa. Suka ruga a guje za su dauka, sai macen ta ce: “Kai ba kudi ba ne!” Sai ya ce: “Banza mahaukaciya, na fi ki sani.” Sai suka wuce ba tare da sun dauki kudin ba.

Daga Oba Garko, 08067378743