Mai fafutikar kare muhalli ya lulluve fuskokin mutum-mutumin da ke Landan

Wani mai fafutikar kare muhalli ya lullube fuskokin mutummutumin mashahuran mutane da aka kawata birnin Landan da su, wadanda suka hada da Horatio Nelson da ke dandalin Trafalgar, don ya jawo hankalin mutane game gurbatattar iska a garin.