Mai kafa guda ya shiga jerin gwarazan gwajin kwanji 30 a kasar Sin
A wajen gasar gwajin kwanji ta kasar Sin da aka gudanar ranar 13 ga watan Yuli, wani mai kafa guda, Yang Shuaihong ya dauki hankalin al’umma, inda ya yi dabarun motsa jiki iri-iri, al’amarin da ya zama sanadiyyar shigarsa cikin jerin gwanaye 30.