Mai Kanuri na Legas ya nemi shugabanni su yi wa kasa addu’a
Sarkin Barebarin Jihar Legas Alhaji Mai Saleh Mustapha, ya ce, kamata ya yi shugabannin al’ummomi a Najeriya su mayar da hankali wajen lalubo hanyar da za su taimaka wa mahukumta da shawarwarin da zai kai ga murkushe ayyukan ‘yan ta’addan boko haram da tsagerun Neja-Delta da matsalar satar mutane da satar shanu, amma ba batun […]
Sarkin Barebarin Jihar Legas Alhaji Mai Saleh Mustapha, ya ce, kamata ya yi shugabannin al’ummomi a Najeriya su mayar da hankali wajen lalubo hanyar da za su taimaka wa mahukumta da shawarwarin da zai kai ga murkushe ayyukan ‘yan ta’addan boko haram da tsagerun Neja-Delta da matsalar satar mutane da satar shanu, amma ba batun jayayyar shugabanci ba.