Mai sharar titi a Makkah ya zama attajiri dare daya
Wani mai aikin sharar titi a birnin Makkah ya zama hamshakin mai arziki a lokacin aikin hajjin bana, inda cikin kankanen lokaci dan uwansa da ya tauye masa hakki, ya zo, ya roki gafararsa, sannan ya mayar masa da rabonsa na gado.