Mai shari’a Ndajiwo ya nemi a samar da kayan aiki ga bangaren shari’a

Tsohon Babban Jojin Jihar Neja Mai Shari’a Jibrin Ndatsu Ndajiwo ya shawarci Gwamnatin Tarayya da na jihohi su samar da isassun kayan aikin ga bangaren shari’a