Mai yin tuta ya samu kudi sanadiyyar tarzomar la’antar Amurka a Pakistan

Wani mai yin tuta a kasar Pakistan ya samu dimbin dukiya a sanadiyyar zanga-zangar adawa da fim din batanci ga Musulunci da a ka yi a Amurka, inda ya yi daruruwan tutocin Amurka ga masu zanga-zanga, suka yi ta asaye suna konawa.