Majalisa da Fadar Shugaban Qasa sun sa zare kan titin jirgin kasa na Kalaba

Majalisar Dattawa da ta Wakilai sun sanya zare da Fadar Shugaban kasa dangane da batun cire aikin titin jirgin kasa daga Legas zuwa Kalaba daga cikin kasafin kudin bana.