Majalisa ta bukaci a raba zaben Shugaban Kasa da na Majalisun Tarayya
Zaben ’yan majalisa ne za a fara gudanarwa a jerin zabukan da za a yi sannan zaben gwamnoni da kuma zaben ’yan majalisar jihohi zai biyo baya. Sannan na Shugaban Kasa ya zo a karshe. Hakan na kunshe ne a gyaran fuskar da majalisar ta yi wa dokokin zabe na shekarar 2010 jiya. […]
Zaben ’yan majalisa ne za a fara gudanarwa a jerin zabukan da za a yi sannan zaben gwamnoni da kuma zaben ’yan majalisar jihohi zai biyo baya. Sannan na Shugaban Kasa ya zo a karshe.
Hakan na kunshe ne a gyaran fuskar da majalisar ta yi wa dokokin zabe na shekarar 2010 jiya.
Yadda abin yake a yanzu, ana gudanar da zaben shugaban kasa da na majalisar tarayya ne a rana daya sannan kuma a gudanar da zaben gwamnoni da na ’yan majalisar dokokin na jihohi a rana daya.