Majalisa ta dage zamanta don girmama sojojin da suka mutu

A yau Alhamis majalisar dattawa ta dage zaman zauren majalisar don girmama sojojin Najeriya 44 da ‘yan bindiga suka kashe makon da ya gaba ta. Sanatocin sun tura wakilansu don yin ta’aziyya ga iyalan sojojin da aka kashe. Majalisar zata ci gaba da zamanta ranar Talata mai zuwa.

Majalisa ta dage zamanta don girmama sojojin da suka mutu

A yau Alhamis majalisar dattawa ta dage zaman zauren majalisar don girmama sojojin Najeriya 44 da ‘yan bindiga suka kashe makon da ya gaba ta.

Sanatocin sun tura wakilansu don yin ta’aziyya ga iyalan sojojin da aka kashe.

Majalisar zata ci gaba da zamanta ranar Talata mai zuwa.