Majalisa ta dora alhakin karancin mai kan NNPC da ’yan kasuwa

Kwamitin Majalisar Dattawa kan albarkatun man fetur ta zargi kamfanin NNPC da ’yan kasuwa da rashin samar da isasshen mai a kasar.