Majalisa ta fara aiki kan kasafin 2021
Majalisar Wakilai ta fara aikin kan kasafin kudin 2021 da Shugaba Buhari ya gabatar
Kundin kasafin Najeriya na 2021
Majalisar Wakilai ta kaddamar da aikin amincewa da kasafin 2021 da Shugaban Muhammadu Buhari ya gabatar.
A zaman Majalisar na ranar Talata ne ta kaddamar da aikin kasafin na shekara mai zuwa bayan kudurin yin hakan da Shugaban Masu Rinjaye, Honorabul Alhassan Ado Doguwa ya gabatar.
- Majalisa ta amince da nadin Alkalan Kotun Koli
- Dole a kori hafsoshin tsaro —Dattawa Arewa
- IPPIS: ASUU ta shiga ganawar sirri da jagororin Majalisar Dattawa
A ranar Alhamis ne Shugaba Buhari ya gabatar da wa Babban Zauren Majalisar Dokoki ta Kasa daftarin kasafin na Naira tiriliyan 13.08 na shekarar 2021.
Karin bayani na tafe…