Kananan Labarai• Created May 13, 2013 04:20
Majalisa za ta kafa dokar yin gwajin cutar kanjamau kafin aure a Yobe
Majalisar Dokokin Jihar Yobe ta kudiri aniyar samar da wata doka ta musamman da za ta tilasta wa ma’aurata zuwa gwajin cutar kanjamau kafin su yi aure, don guje wa afkawa cikin mummunan yanayi ga iyalai.