Majalisar Borno ta amince da nadin sabbin Kwamishinoni 21
Majalisar dokokin jihar Borno ta amince da nadin sababbin kwamishinoni 21 da aka mika sunan su don tantance su. Kakakin majalisar jihar Abdulkarim Lawan ne gabatar da sunan kwamishinonin a zauren majalisar. Jerin sunayen ya hada da tsofaffin kwamishinoni 10 da kuma sababbi 11.
Majalisar dokokin jihar Borno ta amince da nadin sababbin kwamishinoni 21 da aka mika sunan su don tantance su.
Kakakin majalisar jihar Abdulkarim Lawan ne gabatar da sunan kwamishinonin a zauren majalisar.
Jerin sunayen ya hada da tsofaffin kwamishinoni 10 da kuma sababbi 11.