Majalisar dattawa ita ma ta motsa za ta tsige Buhari
A cikin makon da ya gabata ne a karon farko cikin sama da shekara daya da ake ta takun saka da kai ruwa rana tsakanin shugabancin Majalisar Dattawa koma in ce ita kanta Majalisar da na bangaren Majalisar Zartasawa (bangaren shugaban kasa).