Majalisar Dattawa ta fara tantance Ministoci

‘Yan Majalisar Dattawa sun fara tantance sabbin Ministocin da shugaba Buhari ya mika sunayen su. An fara da sunan Uchechukwu Ogah, daga jihar Abiya, inda ya halarci zauren majalisar da misalin karfe 11:20 daga nan aka fara tantance shi.

Majalisar Dattawa ta fara tantance Ministoci

‘Yan Majalisar Dattawa sun fara tantance sabbin Ministocin da shugaba Buhari ya mika sunayen su.

An fara da sunan Uchechukwu Ogah, daga jihar Abiya, inda ya halarci zauren majalisar da misalin karfe 11:20 daga nan aka fara tantance shi.