Majalisar Maccido ta gina wa al’ummar Numa asibiti da Masallacin Juma’a
Wata Majalisar Abokai mai zaman kanta da ake kira Majalisar Maccido da ke taimaka wa al’ummar yankunan karkara a karamar Hukumar Akwanga a Jihar Nasarawa ta gina asibitin karkara (Primary Healthcare Clinic) da rijiyoyin burtsase da babban Masallacin Juma’a ga al’ummar kauyen Numa da ke karamar Hukumar Akwanga.