Makaho da Inyamuri

Wani makaho ne yana cikin tafiya shi kadai da sanda, ya zo kusa da rami, sai Inyamuri ya hango shi daga nesa, ya rika ce masa: “Malam makaho, tafiyanka ya kare, tafiyanka ya kare.” Makaho bai fahimta ba har sai da ya fada ramin nan, sai Inyamurin ya ce: “Uhumm! Da ma na fada maka […]

Makaho da Inyamuri
Makaho da Inyamuri

Wani makaho ne yana cikin tafiya shi kadai da sanda, ya zo kusa da rami, sai Inyamuri ya hango shi daga nesa, ya rika ce masa: “Malam makaho, tafiyanka ya kare, tafiyanka ya kare.” Makaho bai fahimta ba har sai da ya fada ramin nan, sai Inyamurin ya ce: “Uhumm! Da ma na fada maka tafiyanka ya kare!”
Daga Muhammad Shehu Raga Azare 08181991710

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno