Makaman Yaqi na Kirista (7)

Mu yi wa Allah Madaukakin Sarki godiya saboda ya sa muna cikin masu rai a yau ba domin komai ba sai dai alherinSa kawai zuwa gare mu. Kamar yadda muka yi magana a koyarwar da muka yi makoni da suka gabata, cewa wannan yaqi ba na nama da jini ba ne ko kadan, amma na […]

Makaman Yaqi na Kirista (7)
Makaman Yaqi na Kirista (7)

Mu yi wa Allah Madaukakin Sarki godiya saboda ya sa muna cikin masu rai a yau ba domin komai ba sai dai alherinSa kawai zuwa gare mu. Kamar yadda muka yi magana a koyarwar da muka yi makoni da suka gabata, cewa wannan yaqi ba na nama da jini ba ne ko kadan, amma na Ruhu ne,