Makaranta mai dalibi daya
Hu Yang yaro ne dan shekara takwas, da ke karatu a wata makaranta a kasar Sin, inda shi daya kwal yake daukar darasi.