Makarantar ker-kere ta Jihar Sakkwato ta kori dalibai 77

Hukumar Makarantar Kimiyya da kere-kere ta Jihar Sakkwato ta kori dalibai 77 kan satar jarabawa.