Makarantar Sabeelur Rashad ta yi bikin saukar Alkur’ani
Makarantar Islamiyya ta Sabeelur Rashad da ke unguwar Pen Cinema a karamar Hukumar Agege da ke Jihar Legas ta gudanar da bikin saukar karatun Alkur’ani na dalibanta guda 11.