Makomar Shugaban Majalisa Ɗan Jam’iyyar Adawa A Filato

Tirka-tirka da zargin tsige shugaban Majalisar Dokokin Jihar Filato

Makomar Shugaban Majalisa Ɗan Jam’iyyar Adawa A Filato

Ana yi ta kai ruwa rana a Majalisar Jihar Filato game da yadda shugabancinta zai kasance daga ɗan jam’iyyar adawa da ba su da rinjaye.

Akwai ’yan APC da kotu ta bai wa nasara bayan tsige mafi yawancin ’yan jam’iyyar PDP, duk da yake ba a rantsar da su ba, majalisa tana hutu.

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ake tirka-tirka a majalisar dokokin jihar Filato da zargin barazanar tsige shugabanta.

Domin sauraren shirin, latsa nan

Turmutsutsun abinci: Najeriya na fuskantar annobar yunwa – LP

An yanke wa direba hukuncin kisa kan kashe mutum 35 a China

Lalacewar jirgin ƙasa ya sa fasinjoji sun maƙale a Delta

Jerin Manyan Dambarwan Kano a 2024