Maku ya shawarci jihohin Arewa su rungumi noma
Ministan Watsa Labarai Mista Labaran Maku ya shawarci al’ummar jihohin Arewa su rungumi sana’ar noma da kiwo da hannun biyu tare da mayar da su na kasuwanci don samun ci gaba a rayuwa.