Makwadaicin Banufe

Wani Banufen malami ne yake cire wa wani Bahadeje aljani ta hanyar rukiyya. Da aljanin ya ji ukuba ta yi masa yawa sai ya ce zai fita amma da sharadin ba zai bayar da Naira miliyan biyar da Bahadejen ya nema ba. Da Malam Banufe ya ji maganar kudi har Naira miliyan biyar sai ya […]

Makwadaicin Banufe
Makwadaicin Banufe

Wani Banufen malami ne yake cire wa wani Bahadeje aljani ta hanyar rukiyya. Da aljanin ya ji ukuba ta yi masa yawa sai ya ce zai fita amma da sharadin ba zai bayar da Naira miliyan biyar da Bahadejen ya nema ba. Da Malam Banufe ya ji maganar kudi har Naira miliyan biyar sai ya yi kasa-kasa da murya, ya ce wa aljanin: “Ka fita daga jikinsa, ka dawo jikina.”
Daga Kabir Sakaina Layin ’Yangoro Malumfashi 08095968366

 

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54