malamai su rika jan hankalin shugabanni kan yin adalci

Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya yi kira ga malaman kasar nan, su ci gaba da jan hankalin shugabanni da sauran al’ummar kasar nan, kan muhimmancin yin adalci a tsakaninsu.