Mali da Burkina Faso sun mika wa ECOWAS wasikar ficewarsu

Ana kyautata zaton Nijar ta bi bayansu kowanne lokaci daga yanzu.

Mali da Burkina Faso sun mika wa ECOWAS wasikar ficewarsu

Kasashen Mali da Burkina Faso sun mika wa kungiyar ECOWAS takardar bukatar ficewarsu a hukumance. Ana kyautata zaton Nijar ta bi bayansu kowanne lokaci daga yanzu.