Manchester United kuma tana zawarcin bictor Lindelof na Benfica
Kulob din Manchester United ya fara yunkurin dauke dan kwallon baya a kulob din Benfica na Fotugal bictor Lindelof.dan asalin Sweden ya samu nasara a kakar wasan da ta wuce bayan ya taimaka wa kulob din Benfica lashe gasar rukuni-rukuni na kasar.Rahotanni sun nuna United ta fara nazarin sayo dan kwallon ne dan kimanin shekara […]
Kulob din Manchester United ya fara yunkurin dauke dan kwallon baya a kulob din Benfica na Fotugal bictor Lindelof.
dan asalin Sweden ya samu nasara a kakar wasan da ta wuce bayan ya taimaka wa kulob din Benfica lashe gasar rukuni-rukuni na kasar.
Rahotanni sun nuna United ta fara nazarin sayo dan kwallon ne dan kimanin shekara 21 kafin sabon koci Jose Mourinho ya fara aiki.