Manchester United na zawarcin golan Milan
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya ce ya fara zawarcin golan AC Milan na Italiya Gianluigi Donnanumana ne saboda bai shi da tabbacin ko golansa Dabid de Gea zai cigaba da zama a kulob din a karshen kakar wasa ta bana.  An ce tuni kulob din ya fara taya golan Milan mai shekara […]
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya ce ya fara zawarcin golan AC Milan na Italiya Gianluigi Donnanumana ne saboda bai shi da tabbacin ko golansa Dabid de Gea zai cigaba da zama a kulob din a karshen kakar wasa ta bana.  An ce tuni kulob din ya fara taya golan Milan mai shekara 16 a kan Yuro miliyan 30 kwatankwacin Naira biliyan 7 da miliyan 440.